Isa ga babban shafi
La liga

Neymar: Za mu iya lashe kofuna uku a bana

Dan wasan Barcelona Neymar na Brazil ya ce a bana alamu na nuna za su iya lashe kofuna uku, bayan sun karbe ragamarr teburin La liga bayan Athletic Bilbao ta doke Madrid a karshen mako. Yanzu haka Barcelona na zagayen karshe a gasar Copa del Ray sannan har yanzu tana da yakinin za a ci gaba da damawa da ita a gasar zakarun Turai bayan ta doke Manchester City ci 2 da 1 a karawa ta farko.

Dan wasan Barcelona Neymar na Brazil
Dan wasan Barcelona Neymar na Brazil REUTERS/Gustau Nacarino
Talla

Nan da makwanni biyu ne Barcelona za ta karbi bakuncin Real Madrid inda za a tantance wanda zai iya lashe kofin La liga tsakanin manyan kungiyoyin biyu na Spain.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.