Isa ga babban shafi
Wasanni

Gasar neman kofin duniya na mata 'yan kasa da shekaru 20

Kasar Canada na daukar nauyin gasar neman kofin duniya na kwallon kafa na mata ‘yan kasar da shekaru 20.

Tambarin FIFA
Tambarin FIFA REUTERS/
Talla

An tsara gudanar da gagarumin biki domin buda wannan gasa da hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ke shiryawa.

Kamar yadda aka saba, an karkasa kasashe a cikin rukuni 4 wato A-B-C da D, inda a ranar Finland ce za ta kara da Korea da Kudu a rukunin A, sai rukunin B inda jamus za ta kara da Amurka, ‘yan matan China kuwa za su fafata ne da na Brazil a rukunin C yayin da Canada mai masaukin baki za ta kara da Ghana a cikin rukunin D.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.