Isa ga babban shafi
Premier League

Mertesacker da Rosicky sun sake kulla yarjejeniya da Arsenal

Per Mertesacker da Tomas Rosicky sun tsawaita kwangilarsu da kungiyar Arsenal amma babu wani cikakken bayani da kungiyar ta bayar akan sabuwar yarjejeniyar da ‘Yan wasan biyu suka kulla. Mertesacker, na Jamus mai shekaru 29, a shekarar 2011 ne ya zo Arsneal daga kungiyar Werder Bremen, amma Rosicky mai shekaru 33 ya kwashe kaka 8 yana taka leda a Emirate.

Dan wasan Arsenal Tomas Rosicky ya dafe kai bayan kammala wasa da Bayern Munich a Munich
Dan wasan Arsenal Tomas Rosicky ya dafe kai bayan kammala wasa da Bayern Munich a Munich REUTERS/Michaela Rehle
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.