Isa ga babban shafi
Kwallon kafa

Ghana ta shiga zagayen daf da na karshe a gasar cin kofin duniya na ‘yan kasa da shekaru 20

‘Yan wasan kasar Ghana sun samu damar tsallakawa zuwa zagayen daf da na karshe na Semi Final bayan ta doke Chile da 4-3 a wasan da suka buga a jiya.

'Yan wasan Black Stars na kasar Ghana
'Yan wasan Black Stars na kasar Ghana
Talla

Za kuma ta kara ne da kasar Faransa a wannan zagaye a ranar Laraba a wannan mako.

Sauran sakamakon wasannin na nuna cewa kasar Uruguay ta doke Spain da ci daya da nema yayin da kasar Iraq da Jamhuriyar Korea suka ta shi da ci 3-3.

Uruguay dai za ta kara ne da kasar Iraq a wasan na semi final a ranar Laraba itama.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.