Olympic
Usain Bolt yana fatar lashe tseren mita 200
Bayan Usian Bolt na Jamica ya lashe zinari a tseren mita 100 yanzu hankali shi ya karkata ne ga tseren mita 200 da za’a gudanar. Bolt yace sai ya lashe tseren mita 200 ne ya kamata masoyan shi su yi alfahari da shi a matsayin zakaran duniya.
Wallafawa ranar:
Talla
A gobe Laraba ne Caster Semenya ta Afrika ta Kudu zata fara haskawa a tseren mita 800 a wasannin Olympics bayan haramtawa mata shiga wasanni na tsawon shekara daya akan zargin mata-maza ce.
A gobe Laraba Semenya zata kece raini ne tsakaninta da Pamela Jelimo ta Kenya mai rike kambun.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu