Najeriya: Tsadar rayuwa ta tilastawa mutane satar abinci a rumbunan gwamnati
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:05
A Nageriya daidai lokacin da ake fama da fatara da kuma tsadar rayuwa, jama’a sun bullu da wani sabon salo na yin wasoson abincin da aka jibge a cikin rumbunan da aka bayyana cewa mafi yawan su mallakar gwamnati ne
Abin tambayar shine, mecece makomar wannan bakuwar dabi’a da wasu ‘yan Najeriya suka bullo da ita a cikin wannan yanayi na fatara da kuma tsadar rayuwa?
Wadanne matakai suka kamata a dauka domin shawo kan wannan matsala da ka iya rikidewa domin kasancewa barazana, hattama ga bangaren tsaron kasar.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu