Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Kan janyewar takunkumin ECOWAS ga kasashen Mali, Nijar da Burkina Faso
Wallafawa ranar:
Kunna - 08:50
Shugabannin kasashen kungiyar ECOWAS ko CEDEAO a taron da ya gudana a ranar Asabar a Abuja sun yanke shawarar dage wani kaso mai yawa na takunkumin da aka kakabawa Nijar.
Talla
Kasashen Nijar, Mali da Burkina Faso, wadanda musamman suka juya wa Faransa baya, kuma suka matsa kusa da Rasha, sun hade a cikin kawancen kasashen Sahel (AES).
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Nasiru Sani.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu