Kan matakin kotun mulkin Senegal game da lokacin babban zaben kasar
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:48
Shugaban Senegal, Macky Sall, ya ce kasar za ta gudanar da sabon zabe a kan lokaci bayan da kotun mulkin kasar ta yanke hukuncin cewa dage ranar zaben da kuma tsawaita wa'adin mulkinsa baya bisa kan ka'ida.
Abin tambayar shine, shin ko wannan hukuncin na nufin cewa an warware rikicin siyasar kasar da ya kunno kai? wacce irin rawa bangaren shari'a ke takawa na daidaita lamuran siyasar cikin gida a Senegal?
Maudu'in da shirin na wannan rana ya mayar da hankali a kai kenan yau.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu