Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
An cika watanni hudu da yin juyin mulki a Jamhuriyar Nijar
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:54
An cika watanni 4 daidai da sojoji suka hambarar da gwamnatin mulkin dimokaradiyya a Jamhuriyar Nijar.
Talla
Sakamakon takunkuman da kungiyar kasashen yammacin Afrika da sauran kungiyoyin kasa-da-kasa suka kakaba mata, Jamhuriyar Nijar ta fada cikin matsin tattalin arziki, a yayin da sassan kasar da dama ke fama da rashin wutar lantark, abin da ya sa mahukuntan kasar ke neman mafita ta wasu hanyoyin.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Murtala Adamu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu