Kan neman tallafi da gwamnatin sojin Nijar ta fara
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:06
Sakamakon matsalar rashin kudi da Jamhuriyar Nijar ke fama da shi saboda da takunkumai, mahukuntan mulkin sojin sun kaddamar da gidauniya domin neman tallafi daga ‘yan kasar da ke zaune a gida da kuma wadanda ke rayuwa a kasashen ketare.
Tuni aka fara samun tallafin kudade a cikin wannan asusu.
Anya wannan gidauniya za ta iya tara kudaden da ake bukata don tunkarar kalubalen da ke damun al'ummar Nijar ?
Shin ko hakan na nufin cewa sojojin sun zabi tara kudade a cikin gida ne a maimakon dogara da kasashen ketare ?
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu