Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin Masu Saurare kan batutuwa da dama

Wallafawa ranar:

Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ta Juma'a ya bai wa jama'a damar tofa albarkacin bakinsu ne game da batutuwa da dama da ke ci musu tuwo a kwarya, kama daga siyasa, tattalin arziki, tsaro, zaman-takewa da dai sauransu.

Shirin na ranar Juma'a na na bai wa masu saurare damar tofa albarkacin bakinsu kan batutuwan da suka shafe su.
Shirin na ranar Juma'a na na bai wa masu saurare damar tofa albarkacin bakinsu kan batutuwan da suka shafe su. REUTERS/Thomas Peter
Talla

Ko da yake a wannan mako, masu sauraro da dama sun bayyanan ra'ayoyin su ne game da halin da ake ciki sakamakon rikicin kasar Sudan, matsin tattalin arziki da dai sauransu.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Nasir Sani ta gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.