Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
WHO ta yi gargadi game da yuwuwar barkewar annobar kwalara
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:40
Majalisar dinkin duniya ta yi gargadi cewa akalla mutane biliyan 1 a kasashe 43 na fuskantar barazanar kamuwa da cutar kwalara, muddin ba dauki matakan hana cutar rikidewa zuwa annoba ba.
Talla
Hakan ta sanya hukumar WHO ta bukaci tara gudunmawar dala miliyan 640 domin dakile cutar mai saurin yaduwa.
Ko wadanne irin matakai ya kamata al'umma ssu dauka wajen dakile yaduwar wannan annoba?
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin da Isma'il Karatu Abdullahi ya gabatar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu