Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Likitoci sun tsunduma yajin aiki a Najeriya

Wallafawa ranar:

Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta Najeriya ta tsunduma yajin aikin gargadi na kwanaki 5 a wani yunkuri na tilastawa gwamnatin kasar biya mata wasu daga cikin alkawurran da ta daukar mata tsawon lokaci.

Na'urar da likitoci ke amfani da ita wajen gwajin lafiyar dan adam
Na'urar da likitoci ke amfani da ita wajen gwajin lafiyar dan adam © AFP
Talla

Wasu daga cikin bukatun da kungiyar liktocin ke son gwamnati ta biya mata har da karin kashi 200 na albashinsu baya ga janye dokar da ke Shirin tilastawa likitoci aikin akalla shekaru 5 a cikin Najeriya gabanin samun sukunin fita aiki ketare.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Nasiru Sani ya gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.