Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Duniya na bikin yaki da cutar zazzabin cizon sauro

Wallafawa ranar:

Kamar dai kowace shekara, 25 ga watan Afrilu it ace ranar da Hukumar Lafiya ta Duniya ta kebe domin ya ki da zazzabin cizon sauro da ke matsayin cuta wato malaraia. 

Hukumomin lafiya ssun samar da rigakafin cutar zazzabin cizon sauro.
Hukumomin lafiya ssun samar da rigakafin cutar zazzabin cizon sauro. © AFP/Robin van Lonkhuijsen
Talla

A cewar hukumar lafuya ta duniya, sama da mutane milyan 247 ne ke fama da malaria a kowace shekara a duniya, tare da asarar rayukan mutane kusan dubu 620, kuma kaso 95% na faruwa ne a Afirka. 

Shin ko kun gamsu da irin matakan da gwamnatocin kasashenku ke dauka domin rage kaifin wannan cuta? 

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.