'Yan Najeriya na kokawa kan matsalar hada-hadar kudi a banki
Wallafawa ranar:
Kunna - 16:05
A Najeriya, yanzu haka jama’a na ci gaba da kai kawo a tsakanin bankuna, bayan da suka yi amfani da tsarin tura kudi na internet amma ba tare sun samu biyan bukata ba.
Alakluma na nuni cewa akalla 40% na kudaden da jama’a suka tura ta wannan hanya ce ke ci gaba da makallewa ba tare da sun shiga asusun wanda aka turawa ko kuma dawo da su ga wanda ya tura ba.
Al'ummar kasar da dama ne suka koka kan wannan matsala ta makalewar kudade a tsakanin na'urorin cirar kudi na bankuna.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu