Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

MDD ta koka kan karuwar yara masu fama da cutar Tamowa a Afirka

Wallafawa ranar:

Asusun tallafawa kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi kan karuwar Mata masu juna biyu da masu shayarwar da basa samun abinci mai gina jiki musamman a kasashe 12 ciki har da Najeriya da Nijar wadanda adadin su ya kai miliyan 7.

Sansanin 'yan gudun hijira na Jere da ke garin Maiduguri a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya.
Sansanin 'yan gudun hijira na Jere da ke garin Maiduguri a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya. AP - Chinedu Asadu
Talla

Asusun ya ce karuwar irin wadannan mata zai haddasa samun yawaitar jarirai masu fama da cutar yunwa ko kuma Tamowa.

Kasashen Afirka da wasu kassashen na yankin gabas ta tsakiya nan ne inda wannan matsala ta fi kamari, saboda yakee-yake a wasu lokutan.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin tare da Oumarou Sani.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.