Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Kan yadda mahukuntan Nijar suka hana shigar da kaji zuwa kasar

Wallafawa ranar:

Mahukunta a Jamhuriyar Nijjar sun bayar da umurnin hana shiga da kuma fitar da kaji da sauran masu fikafiki, bayan da aka tabbatar da bullar cutar murar tsuntsaya a wasu yankuna na kasar.

Matakin dai ya fara aiki ne daga ranar 3 har zuwa 24 ga wannan wata na Janairu.
Matakin dai ya fara aiki ne daga ranar 3 har zuwa 24 ga wannan wata na Janairu. REUTERS - Eduard Korniyenko
Talla

Matakin dai ya fara aiki ne daga ranar 3 har zuwa 24 ga wannan wata na Janairu, yayin da hukumomin na Nijaar ke cewa, kajin an shigo da su ne daga Najeriya.

Shiga alamar sauti domin sauraron Hauwa Muhammad cikin shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.