Shirye-shirye na Musamman
Muhimman abubuwan da suka faru a Nijar a 2023
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
Hambarar da Mohamed Bazoum daga karagar mulkin Jamhuriyaar Nijar da sojoji suka yi masa, na cikin muhimman abubuwan da suka wakala a kasar a shekarar da ta shude. Kungiyar ECOWAS ta lafta wa Nijar jerin takunkuman karayar tattalin arziki, abin da ya jefa 'yan kasar cikin ukuba.
Talla
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin tare da Abdoulaye Issa
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu