Isa ga babban shafi
Rayuwata

Yadda tsadar rayuwa ta tilastawa mata sauya akalar amfani da turare a Najeriya

Wallafawa ranar:

A wannan rana shirin rayuwata ya tattauna ne a kan yadda yanayin tsadar turare ya tlastawa mata da dama sauya akalar amfani da abubuwan kamshi a Arewacin Najeriya..

Nau'ikan turarukan Humra da mata ke amfani da su a Najeriya.
Nau'ikan turarukan Humra da mata ke amfani da su a Najeriya. © Wikipedia
Talla

Tsafta dai abu ne mai matukar muhimmanci a rayuwar dan adam, saboda yana kara dankon zumunci tsakanin mutane, babu kamar ma’aurata.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakke shirin, tare da Zainab Ibrahim.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.