Isa ga babban shafi
Rayuwata

Yadda mata masu juna ke karbar kulawa a asibitoccin gwamnati a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan rana ya duba halin da marasa lafiya ke ciki, musamman a asibitocin gwamnati, yayin da iyalai a birane da karkara ke yin duk mai yiwuwa wajen kai ziyara cibiyoyin kiwon lafiya a duk lokacin da bukatar ta tashi domin sanin halin da suke ciki. 

Wata mai juna biyu da ke karbar kulawar likita a tarayyar Najeriya kenan.
Wata mai juna biyu da ke karbar kulawar likita a tarayyar Najeriya kenan. © Premiumtimes
Talla

Sai dai, abin lutra anan shine, yadda al'umma ke ci gaba da kokawa kan rashin kulawar da suke samu, abin da ke jefa rayuwar marasa lafiya da dama cikin ha'ula'i, inda a wasu lokutan ma, abin kan kai ga asarar rayuka.

A yau shirin Rayuwata ya leka karamar hukumar yauri dake jihar kebbi a tarayyar Najeriya, ya kuma dubi koken alumma a bangaren kulawar da mata masu juna biyu ke samu musamman lokacin haihuwa. 

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin da Zainab Ibrahim ta gabatar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.