Isa ga babban shafi
Rayuwata

Matan Nijar sun rasa mukaman siyasa saboda juyin mulki

Wallafawa ranar:

Shiirn Rayuwata na wannan rana ya yi nazari ne kan yadda mata 'yan siyasa suka rasa mukaman siyasa a Jamhuriyar Nijar sakamakon juyin mulkin da sojoji suka yi wa hambararren shugaban kasar Mohamed Bazoum.

Wasu mata a Jamhuriyar Nijar.
Wasu mata a Jamhuriyar Nijar. © REUTERS - Mahamadou Hamidou
Talla

Yanzu matan na Nijar sun fara korafi kan yadda juyin mulkin ya yi awon gaba da kujerunsu na siyasa, inda suka bukaci sabuwar gwamnatin soji da ta dama da su.

Shiirn ya tattauna da wasu daga cikin matan da wannan al'amari ya cika da su.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin tare da Zainab Ibrahim.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
  • 10:00
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.