Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Kan komawar dalibai karatu a lokacin hunturu

Wallafawa ranar:

Shirin na wannan rana ya duba yanayin sanyi da ya kunno kai a sassan duniya kama daga nahiyar Afirka zuwa Turai da yankin Asiya da kuma Gabas ta Tsakiya, inda a wannan lokacin ne dalibai, musamman a Najeriya ke gab da komawa karatu.

Yadda kura ke tashi a lokacin hunturu a kasashen Africa
Yadda kura ke tashi a lokacin hunturu a kasashen Africa @Chad Official Page
Talla

Shiga alamar sauti domin sauraron Hauwa Muhammad cikin shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.