Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
Ra'ayoyin masu saurare kan kastewar shafukan sada zumunta na Facebook da Instagram
Wallafawa ranar:
Kunna - 09:56
Ra'ayoyin ku masu saurare a game da yadda kamfanin Meta ya fuskanci matsala, inda har ta kai kafafen sada zumunta mallakin sa wato Facebook da Instagram suka katse, lamarin da ya jefa mutane cikin fargaba, yayin da wasu masu kauwanci ke cewa hakan ya jawo musu asara.
Talla
Yaya kuka ji da kastewar tasa?
Shin haka ta taba faruwa da ku?
Dannan alamar saurare don jin cikakken shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu