Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Mutane akalla 890 ‘yan ta’adda suka kashe a Nijar cikin shekarar 2021

Wallafawa ranar:

Mai sauraro Nura Ado Suleiman cikin shirin Mu Zagaya Duniya na wannan mako  inda za ku ji cewa a Jamhuriyar Nijar,hukumar kare hakkin dan adam ta kasar ta wallafa rahoton da ya bayyana cewar, mutane  akalla 890 ‘yan ta’adda suka kashe a kasar cikin shekarar barra ta 2021.

Daya daga cikin sojojin Nijar a yankin Banibangou
Daya daga cikin sojojin Nijar a yankin Banibangou AFP - BOUREIMA HAMA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.