Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Tsarin koyar da ilimin Computer ga daliban da ke shirin shiga jami'a a Nijar

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi hasken rayuwa tare da Shamsiyya Haruna a wannan mako ya mayar da hankali kan tasirin ilimin fasahar na'ura mai kwakwalwa ko kuma computer ga daliban da ke shirin shiga jami'a a Jamhuriyyar Nijar, sabon tsarin da aka bijiro da shi da nufin taimakawa tarin daliban da basu da gogewa a fannin na fasahar na'urar computer.

Matakin dai na da nasaba da kokarin baiwa daliban damar sajewa da takwarorinsu na kasashen ketare.
Matakin dai na da nasaba da kokarin baiwa daliban damar sajewa da takwarorinsu na kasashen ketare. AP - Tony Gutierrez
Talla

Wannan mataki dai na da nasaba da yadda ake samun tarin dalibai da basu da cikakkiyar gogewa a fannin na ilimin fasahar na'urar Computer, lamarin da ke zama tarnaki ga tsarin koyo da koyarwar zamani da komi ke shirin komawa tsarin amfani da na'urar ta computer.

Ku latsa alamar sauti don saurarin cikakken shirin...................

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.