Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Ko ana 'kan ta waye' a masana'antar Kannywood?

Wallafawa ranar:

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' ya yi nazari ne a kan al'amarin nan da ake kira 'kan-ta-waye'. Shirin ya yi  bayani a kan menene 'kan-ta-waye', sannan ya tattauna da baki, wadanda suka fadada bayanin don fahimtar mai sauraro.

Hotunan wasu daga jikin jarumai mata na Kannywood.
Hotunan wasu daga jikin jarumai mata na Kannywood. © Hausa Daily News
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.