Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

An fara daukar shirin 'Gidan Badamasi' zango na 4

Wallafawa ranar:

Shirin 'Dandalin Fasahar Fina Finai ya leka inda ake daukar shirin barkwancin nan mai dogon zango, wato 'Gidan Badamasi', inda ya gana da jarumai da masu ruwa da tsaki a shirin, cikin su har da babban daraktan shirin, Falalu Dorayi.

Falalu Dorayi, daraktan shirin 'Gidan Badamasi.
Falalu Dorayi, daraktan shirin 'Gidan Badamasi. © northernwiki.com.ng
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.