Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Mutane na yi wa fim kallon hadarin kaji don ba su ke yi ba - Isa Bello Ja

Wallafawa ranar:

A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina-Finai' Hauwa kabir ta kawo abubuwa da dama a bangaren fina-finai, inda ta duba yadda yanzu masana'antar Kannywood ke gogayya da takwararta tav kudancin Najeriya. Ta kuma tattauna da shugaban jaruman Kannywood, Alhassan Kwale wanda ya ce Umma Shehu da Sadiya Haruna ba 'yan Kannywood bane.

Shahararren jarumin fina - finan Kannywood Ali Nuhu a wajen yin fim.
Shahararren jarumin fina - finan Kannywood Ali Nuhu a wajen yin fim. © Kannywood
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.