Dandalin Fasahar Fina-finai
Mawakan Hausa sun yi hadaka a wakokin azumin Ramadan
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
A cikin shirin 'Dandalin Fasahar Fina - Fiinai, Hausa Kabir ta yi hira da mawakin Hausa, Abba Don , wanda ya jagoranci hadakar mawaka wajen raira wakar azumin wata Ramadan. A yi sauraro lafiya.