Yadda likitocin Najeriya ke guduwa zuwa Turai don aiki kashi (3)
Alkaluman hukumomi a Najeriya n nuni da cewar likitoci da sauran ma’aikatan kiwon lafiya sama da dubu hudu ne ke tsrewa zuwa kasashen waje domin neman aiki mai maiko.
Wallafawa ranar:
Kunna - 02:59
To amma har kullum akwai ma’aikatan lafiyar da suka zabi su zauna a gida duk da cewar ba sa jin dadi sai don kawai su hidimta wa alumma.
Wakilinmu a Kano Abubakar Abdulkadir Dangamo ya kai ziyara a wani asibiti da ke birnin, inda ya tarar da dakta Sani Garba, wani kwararren likita, wanda a Najeriya ake da karancin masu kwarewa a fagensa, ga kuma zantawarsu.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu