Isa ga babban shafi
Rahoto kan karancin likitoci a Najeriya

Yadda likitocin Najeriya ke guduwa zuwa Turai don aiki kashi (2)

A ci gaba da gabatar muku da jerin rahotanni na musamman dangane da yadda jami’an kiwon lafiya ke barin Najeriya zuwa wasu kasashen ketare saboda dalilai masu nasaba da albashi da kuma rashin kayan aiki, a yau za mu je Sokoto ne, inda wakilinmu Faruk Muhammad Yabo ya ziyarci asibitin kwararru da ke birnin.

Wasu daga cikin likitocin Najeriya
Wasu daga cikin likitocin Najeriya © Daily Trust
Talla

A wannan asibiti, kamar dai sauran asibitoci a Najeriya, akwai jami’an kiwon lafiya da dama da suka bar aiki domin tafiya ketare ko kuma zuwa wasu abitoci masu zaman kansu, to amma duk da haka, akwai wadanda ke ci gaba kula da marasa lafiya duk da irin matsalolin da suke fuskantar a rayuwa. 

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.