Isa ga babban shafi
Rahoto kan karancin likitoci a Najeriya

Yadda likitocin Najeriya ke guduwa zuwa Turai don aiki kashi (1)

Daga wannan Talatar har zuwa karshen makon nan, RFI Hausa za ta rika kawo muku wasu rahotanni game da matsalar karancin jami'an kiwon lafiya a Najeriya, lura da yadda mafi yawa daga cikinsu musamman kwararru ke barin kasar zuwa ketare saboda dalilai na karancin albashi da kuma rashin kayan aiki a cikin gida.

Wasu daga cikin jami'an kiwon lafiya a Najeriya
Wasu daga cikin jami'an kiwon lafiya a Najeriya DR
Talla

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Muhammad Sani Abubakar daga birnin Abuja.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.