Isa ga babban shafi
labarin aminiya

Za mu hukunta masu hannu a harin Tudun Biri - Hafsan Tsaro

Babban Hafsaon Tsaron Najeriya, Janar Christoper Musa ya ce rundunartsaro za ta hukunta duk wanda ta samu da hannu a harin da jirgin soji a kauyen Tudun Biri a Jihar Kaduna.

Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa
Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa © Nigerian Army
Talla

Janar Musa ya sanar a ranar Juma’a cewa da zarar rundunar ta kammala bincike kan harin, duk wanda aka samu da laifi zai fuskanci hukunci.

Ya shaida wa manema labarai a Hedikwatar tsaro da ke Abuja cewa babu yadda za a zura ido wani ya yi irin wannan aika-aika ba tare da an hukuna shi ba.

A cewarsa, “a aikin soja ba ma kare masu laifi, saboda haka za mu yi komai a fili, babu rufa-rufa.

“Mun sha hukun dakarunmu da ke rundunar Operation Hadin Kai, wasunsu koun soji ta yanke musu hukuncin dauri a kurkuku.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.