Isa ga babban shafi

'Yan Kaduna sun fusata da rashin nada El-Rufa'i minista

Tun daga lokacin da Majalisar Dattawan Najeriya ta ki tabbatar da tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasiru Ahmed Elrufai a matsayin minista, wasu suka fara gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga tsohon gwamnan, yayin da kuma wasu ke hamayya da shi.

Tsohon Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El Rufa'i.
Tsohon Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El Rufa'i. © Twitter@GovKaduna
Talla

Wasu daga cikin magoya bayansa na cewa, adawar da ake nuna wa arewacin Najeriya ce ta sa aka ki tabbatar da El-Rufa'i a matsayin minista.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Aminu Sani Sado daga Kaduna.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.