Sama da 'yan gudun hijira 3000 ke neman daukin gaggawa a Kadunan Najeriya
Akalla Fiye da 'Yan gudun hijra dubu uku ne maza da mata da Kuma kananan Yara wata kungiya Mai zaman kanta mai suna Eko ta ce ta gano cewa hare-haren 'yan bindigar daji ya rabasu da muhallen su a kananan hukumomin Chikun da Kajuru da Kuma Kachi'a.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Kunna - 03:05
Talla
Sai dai Shugaban hukumar agajin gaggawa na jihar, Mohammed Muazu Mukaddas ya ce ba su san da wannan sansani ba.
Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Aminu Sani Sado.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu