Isa ga babban shafi

MDD ta koka kan yadda lalurar yoyon fitsari ke karuwa a Najeriya

Hukumomin lafiyar Nigeria, sun tabbatar da ikirarin da hukumar asususun kula da yawan jama’a ta majalisar dinkin duniya ta yi game da yawan matan da suka hadu da iftila’in lalurar yoyon fitsari a kasar wadanda mafi yawansu daga arewacin kasar suke. 

Wasu mata dake fama da lalurar yoyon fitsari a asibitin koyarwa dake garin Maiduguri.
Wasu mata dake fama da lalurar yoyon fitsari a asibitin koyarwa dake garin Maiduguri. © Anne Wittenberg/UNFPA
Talla

Ana danganta hauhawar wannan lalura da doguwar nakuda ba tare da kulawar kwararru ba, da kuma auren yara matan da basu kai minzalin aure ba. 

Wakilin RFI a Bauchin Najeriya, Ibrahim Malam Goje, ya yi tattaki zuwa babbar cibiyar kula da mata masu lalurar yoyon fitsari ta gwamnatin tarayya da ke garin Ningi a jihar ta Bauchi, inda ya gano cewa bayan kula da lafiyar matan, a gefe guda kuma ana koyar da su sana'o'in hannu domin dogaro da kai. 

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoto a kan wannan matsala.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.