Isa ga babban shafi

Rahoto kan yadda lalacewar hanyoyi ke ci gaba da haifar da hadura a Najeriya

A Najeriya, lalacewar hanyoyi na ci gaba da kasancewa babban dalilin faruwar haduran motoci musamman a jihar Neja da ke tsakiyar kasar.

Wani hatsarin mota a Najeriya
Wani hatsarin mota a Najeriya Saulawa
Talla

Alkaluma dai na nuni da cewa, baya ga hare-haren ‘yan bindiga, hatsurran motoci ne ke matsayin na biyu wajen haddasa salwantar rayuka da na dukiyoyin al"umma a jihar.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton tare da Isma'il Karatu Abdullahi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.