Isa ga babban shafi

Gwamnatin Kaduna ta gaza bin umarnin kotu na biyan 'yan kasuwa diyya

A karshen watan da ya gabata ne dai wata Babbar kotun jihar Kaduna karkashin Mai shari’a Edward Andow ta umarci gwamnatin jihar da ta mayarwa 'yan kasuwar shagunan su da ta rusa guda 4,600 tare da biyan su diyya a yunkurin gwamnatin na kokarin sabunta kasuwar.

Gwamnan jihar Kaduna Nasir Ahmad el-Rufai.
Gwamnan jihar Kaduna Nasir Ahmad el-Rufai. © Daily Trust
Talla

Kusan wata daya kenan da yanke wannan hukunci amma gwamnatin jihar ba ta ce komai ba dangane da lamarin.

Shiga alamar sauti domin sauraron rahoton Aminu Sani Sado.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.