Isa ga babban shafi

Najeriya: An kama wasu mata masu safarar mutane da yara 13 a Kaduna

Wasu mata biyu 'yan asalin Arewacin Najeriya sun shiga hannun ‘Yan sanda a jihar Kaduna bayan zargin su da laifin safarar kananan yara 13 zuwa kudancin kasar domin yin aikatau.

Taswirar Najeriya da ke nuna jihar Kaduna.
Taswirar Najeriya da ke nuna jihar Kaduna. AFP
Talla

An kama wadanda ake zargin da yaran cikin wata motar kontaina ta dakon kaya a lokacin da suke kokarin barin jihar Kaduna zuwa garin Ijebu-Ode a jihar Ogun.

Latsa alaman sauti don sauraron wakilinmu daga Kadunan Amin Sani Sado.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.