Isa ga babban shafi

Najeriya: 'Yan bindiga sun kashe limamin majami'ar Katolika a Kaduna

A Najeriya ‘yan bindiga sun kashe wani limamin majami’ar Katolika a jihar kaduna, lamarin da ke zuwa mako guda bayan da ‘yan bindiga suka kai farmaki majami’u biyu a jihar.

Hoton domin misali kan 'yan bindiga.
Hoton domin misali kan 'yan bindiga. © Depositphotos
Talla

‘Yan bindigan sun kai samame wani gona ne a jiya Asabar, inda suka kashe wannan Fada mai suna Vitus Borogo.

Shelkwatar majalima’ar Katolika a kaduna ta tabbatar da aukuwar lamarin ta wata sanarwa da ta raba wa  manema labarai.

Kafin dai mutuwar tasa, Father Borogo mai shekaru 50, shine ke jagorantar majami’ar katolika ta makarantar kimiyya da fasaha ta Kaduna, wato Kaduna Polytechnic.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.