Isa ga babban shafi
Najeriya

Dokar rage ranakun karatu a Kaduna ta fara aiki.

Matakin da  gwamnatin jihar Kaduna a tarayyar Najeriya ta dauka na rage kwanakin karatu daga Litinin zuwa Alhamis maimakon zuwa Juma'a ya bar baya da kura domin iyaye da masana na ganin tsarin na da matsala.A yau Juma'a, itace ranar farko da dokar ta fara aiki kuma makarantun gwamnati sun kasance a rufe a jihar. Wakilinmu daga Kaduna Aminu Sani Sado na dauke da rahoto akai.

sanarwar saka tazara a wata makarantar yara
sanarwar saka tazara a wata makarantar yara AFP - BADRU KATUMBA
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.