Isa ga babban shafi
Najeriya-Zamfara

Al'ummar Zamfara na kokawa da karancin abinci bayan rufe kasuwanni

Wasu al'umma a jihar Zamfara a tarayyar Najeriya na kokawa kan yadda su ke fama da karancin abinci sakamakon kulle kasuwanni da kuma layukan sadarwa da aka yi a jihar. Wakilinmu daga Kaduna Aminu Sani Sado na dauke da rahoto akai.

Wasu 'yan jihar Zamfara.
Wasu 'yan jihar Zamfara. AP - Ibrahim Mansur
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.