Ilimi Hasken Rayuwa
Kokarin kamfanonin harhada magunguna na samar da maganin cutar coronavirus da ke ci gaba da kisa a Duniya (2)
Wallafawa ranar:
Kunna - 11:22
Shirin Ilimi hasken rayuwa a wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya cigaba da tattaunawa kan irin kokarin da kamfanonin harhada magunguna ke yi na samar da maganin cutar ta coronavirus wadda ke ci gaba da kisa a sassan Duniya.