Cikin shiri na biyu na ziyarar da Salissou Hamissou ya kai Sokoto domin tattaunawa da masu harkan fina-finai ya tattauna da su da dama gameda yadda suke nishadantar da jama'a.