Isa ga babban shafi
Najeriya

Buhari ya yaba wa EU da Amurka akan zaben Najeriya

Zababben Shugaban Najeriya mai jiran gado, Janar Muhamamdu Buhari ya yaba da rawar da kasahsen duniya, musamman kasashen Turai da Amurka suka taka wajen ganin Najeriya ta ci gaba da magance matsalolin da suka addabe ta. Buhari ya bayyana haka ne lokacin da ya karbi Jakadan Italiya Fulvio Rustico, wanda ya kai masa sakon taya murna daga shugaban kasar Sergio Mattarella.

Sakataren Harakokin Wajen Amurka john Kerry yana ganawa da Janar Muhammadu Buhari Dan takarar Shugaban kasa a Jam'iyyar adawa ta APC
Sakataren Harakokin Wajen Amurka john Kerry yana ganawa da Janar Muhammadu Buhari Dan takarar Shugaban kasa a Jam'iyyar adawa ta APC Reuters
Talla

Shugaban na Italiya ya ce kasarsa a shirye ta ke ta taimakawa Najeriya shawo kan matsalar ayyukan ta’adanci da suka addabi kasar yanzu haka.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.