Isa ga babban shafi
Najeriya

Hajj: Saudiya ta fara ba Najeriya Visa

Rashin samun takardar izinin shiga kasar saudiya wato Visa na yin barazana ga neman sauke faralin, ga maniyatan Najeriya su fiye da 76,000 da ke fatan kai ziyarar aikin Hajji a kasar Saudiya a bana. Kodayake hukumar kula da aikin Hajji a Najeriya tace babu wata Matsala ga shirin musamman saboda fargaba da ake yi akan Cutar Ebola na iya hana Saudiya taba Najeriya iznin zuwa aikin Hajji. Wakilinmu daga birnin Abuja Mohamed Kabir Yusuf ya aiko da rahoto.

Aikin Hajji a kasar Saudiya
Aikin Hajji a kasar Saudiya IMA
Talla

03:00

Rahoto: Saudiya ta fara ba Najeriya Visa

Kabir Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.