Isa ga babban shafi
Nigeria

An kai wa 'yan APC hari a Nigeria

A Najeriya wasu zauna Gari banza a jihar Fatakwal sun kai hariwa cibiyoyin da ake rajistar masu son shiga sabuwar Jam’iyyar hadin Guiwa ta APC.Rahotanni masu karo da juna dai sunce harma akwai wadanda suka rasa Rayukan su a harin da aka kai.Jam’iyya tam APC ta bayar da sanarwar fara Rajistar ‘ya ‘yanta a fadin Nigeria, tun daga ranar 5 zuwa 10 ga watan Fabrairun shekarar 2014.Jama'iyyar na fatan yi wa miliyoyin masoya jama'iyyar rajistar, don zama halatattun 'yan jam'iyar. 

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.