Isa ga babban shafi
Nijeriya

Wasu yan tsagera sun kashe mutane 19 a wani harin da suka kai, kan watan Coci a garin Kogi dake tsakkiyar Nijeriya

Wasu mutane dauke da makamai sun buda wuta a kan wata cocin mabiya addinin Crista dake Kogi a yankin rewaciin tarayyar Nijeriya, inda suka kashe mutane 19 dake gudanar da ibada, a harin na baya bayan nan, daga cikin jerin tashe tashen hankullan dake wakana a Nijeriya, kasar da ta fi kowace kasa yawan al’umma a nahiyar Afrika.Majiyar mahukumta ta bayyana cewa, wasu mutane ne da ba a tantance ba suka kai harin, da misalin karfe 8 da mintina 20 na daren jiya litanin, a majami’ar ta Deeper Life Church, inda mabiya addinin ke gudanar da addu’o’insu na ranar litanin kamar yadda suka saba, nan take mutane 15 suka mutu, a yayinda wasu 4 suka mutu daga baya, sakamakon raunukan da suka samu, wanda ya sa adadin ya kai 19, in ji Laftana Canal Olorunyomi, 

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.