Isa ga babban shafi
Cote d’ivoire

An Fara Tatsan Bayanai Daga Laurent Gbagbo

Masu gabatar da kara a kasar Cote D’Ivoire yau Asabar suka fara yiwa tsohon Shugaban kasar Laurent Gbagbo tambayoyi, a yankin garin  Korhogo dake kasar.Bayanan dake shigo mana na cewa tsohon Shugaba, babu wani lauya daya tsaya masa yau.Mai shigar da kara Simplis Kodio Kofi ya fadi dazun nan cewa anyi wa Laurent Gbagbo tambayoyi a gaban likitansa.  

Tsohon Shugaban kasar Cote D'Ivoire Laurent Gbagbo
Tsohon Shugaban kasar Cote D'Ivoire Laurent Gbagbo rfi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.