Isa ga babban shafi
Chile

Kasar Cili :masu hako maadanai 33 a cikin karkashin kasa

Mutane 33 na farko daga cikin ma’aikatan kasar Cili da rame ya rufta da su a cikin karkashin kassa ,yau sama da wata 2,a na sa ran za su hitowa a ranar Talatar gobe.Hukumomin kasar ta Cili su ne su k asanar da hakan a yau. Mutanan na samukallaci ne ta wani bututu da ake turamasu.Hadarin a ramun hako da maadanai ya zama ruwan dare gama duniya a cikin wanan kasa. 

Ma'aikatan hako ma'adanai a kasar Cili
Ma'aikatan hako ma'adanai a kasar Cili ©Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.